Gwamnatin Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ba da umarnin rufe kafofin yaɗa labarai shida saboda zargin saɓa dokokin da gwamnatin ta kafa. Kwamashinan Yaɗa Labarai Ibrahim Dosara ya faɗa wa BBC ...
Kafafen watsa labarai sun gwammace su bayar da labarai na wasu matan da aka hallaka a kan wasu - an yi wa daya labarin adalci wajen yada shi sosai, a yayin da kuma aka yi saurin kawar da batun shi.
Likkafar ma'aikacin sashen Hausa na DW Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin gidan rediyon Jamus zuwa mukamin kwamishinan watsa labarai a gwamnatin JIhar Bauchi da ke arewacin ...
Koma shafin farko / Shirye-shirye / Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi ...
Koma shafin farko / Shirye-shirye / Labarai 16h30 - 16h36 GMT Asabar-Lahadi Labarai 16h30 - 16h36 GMT Asabar-Lahadi ...